Share to: share facebook share twitter share wa share telegram print page

The Aberystwyth Observer

The Aberystwyth Observer (wanda aka kafa a shekarar 1858) wata jarida ce ta mako-mako da ke fitowa a harshen Ingilishi mai ra'ayin mazan jiya a Wales.

Ana rarraba jaridar ne a Ceredigion, yammacin Montgomeryshire, da kuma kudancin Merionethshire. Jaridar tana dauke da labarai na cikin gida da na ƙasa gaba ɗaya, da kuma jerin sunayen baƙi. An wallafa ta ne ta hannun David Jenkins.[1]

Manazarta

Prefix: a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9

Portal di Ensiklopedia Dunia

Kembali kehalaman sebelumnya